Labarai
Ya Lalatamin Rayuwa Tun Ina ‘Yar Shekaru 16 Yayimin Ciki Har Na Haihu
Saurayina Ya Lalatamin Rayuwa Tun Ina ‘Yar Shekaru 16 Yayimin Ciki Har Na Haihu, Duk Da Cewa Ni Marainiya Ce Yasan Tun Ina Karamar Yarinya Iyayena Duka Sun Rasu,
Ina Secondary SS 2 Na Haife Yarinyarsa Yanzu Haka Yarsa Ta Cika Shekaru A 8 A Hannuna Bayan Munyi Yarjejeniyar Zai Dauki Dawainiyar Yar Tashi Amma Kuma Yaki, Kuma Babban Dan Siyasa Ne”-
Hira Ta Musamman Da Wannan Baiwar Allah