Labarai

Ya Kash*ta Bayan Ya Karbi Kudin Fansa

Yadda Wani Matashi Ya Halaka Wata Budurwa Bayan Ya Karbi Kuɗin Fansa A Garin Zariya.

Ya Sheqeta

Daga Mahmud Habibullah Zariya.

“Aranar juma’a da ta gabata ne jami’an ‘yan sanda suka cafke Aminu Abubakar me kimani shekaru talatin a Duniya.

“Aminu wanda yayi Garkuwa da budurwa Fatima me kimanin shekara 23 da haiwuwa Fatima dake zaune a Alero ƙasan Gada Ɗanmagaji Zariya Jihar Kaduna.

Fatima tabar gida da ninyan zuwa Kaduna wurin dangi, ‘yan Uwan ta sun bayyanama ALFIJIR HAUSA cewa bayan shafe kwanaki 4 ba tare data kira su ba su kuma idan sunkira bata ɗagawa hakanne yasa suka fara binkice domin samun tabbacin Inda take.

“Mun nema Jin ta bakin makusantar shi Aminun dake limancin iya sun tabbatar nana cewa tabbas ‘yan sanda A yau Lahadi sun tabbatar masu da binciken da sukayi akanshi beyi niyyar Garkuwa da ita ba hasalima Itace ta kawo kanta har gidanshi domin kuwa sun daɗe Suna soyyaya.

“Aminu da yayi yunƙurin yin amfani da’ita Inda ta tabbatar mishi cewa ba ta jin daɗi yayi Haƙuri shi kuma yayi yunƙurin seta biyamishi Buƙatarshi hakanan wanda hakanne yakawo ɓarkewan taƙaddama a tsakanin su.

“Ya buga mata wani abu bada ninyar halaka ta ba bayan ta mutu ya birne gawarta agidan nashi dake Maɗaci Kusa da kuregu Wusasa

“Ya kuma tabbatar cewa ya nema kuɗin fansa karo na farko inda ya karɓa bayan ya nemi na biyu ne dubun shi ya cika bayan yaje karban kuɗin.

“Mahaifin shi da mahaifiyar shi sun kasance Mazauna Rigasa Kaduna ne Gidan Salisu me Allura dake Limanci Iya Zariya Gidan kakannin shine Limancin Iya A nanne yake da shagon ɗinki.

 

Back to top button
error: Content is protected !!