Labarai

Ya Kashe Karamar Yarinyarsa Ta Hanyar Zuba Shayin Bera, Saboda Shi Baya Son Haihuwar Mace.

Ya Kashe Karamar Yarinyarsa Ta Hanyar Zuba Shayin Bera, Saboda Shi Baya Son Haihuwar Mace.

Ga Bayaninsa Da Yayi Dalla Dalla A Wannan Bidiyon Yanda Ya Hallaka Yarinyar Da A Haifa Masa.

Yayi Bayanin Ne Bayan Ya Shiga Hannun Jami’an Tsaro. Inda Yace Shi Kawai Yayi Amfani Da Shayin Bera Ne Ya Zuba Mata A Abin Sha Domin Tasha Ta Mutu.

Inda A Dai Dai Lokacin Da Ya Zuba Mata Itama Mahaifiyarta Ya Zuba Mata Maganin Barci Ne Domin Karma Taji Mutuwar Diyar Tasu

 

 

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!