Labarai

Ya Kamata Ayiwa Hizba Garanbawul Domin Shigo Da Sauran Malaman Aƙidu.

Ya Kamata Ayiwa Hizba Garanbawul Domin Shigo Da Sauran Malaman Aƙidu.

DAGA Sheikh Hussain Mukthar

Matashin Malamin Addinin Musulunci wanda ya shafe tsawon shekaru yana karatun Addinin Musulunci a Ƙasar Iraƙi Sheikh Hussaini Mukthar ya ƙara da cewa; ba’ace kada ayi tsarin daze kare mutane daga fasadi ba amma tsarin yazama yana kiyaye tabbatattun ƙa’idojin musulunci sannan kada yazama ƙungiya ce ta wata Aurensa ita kadai

Bugu da ƙari duk a cikin zancen sa wanda ya wallafa a babban shafin sa cewa; Ina masu hankali da ilimin ɗarika dana Ƙadiriyya dana Shi’a dake kano? Shin kowa bai da fahimta ne ko besan Addiniba sai yan Ƙungiyar izala? Don haka su ɗaurawa dolene gwamnati tasake tsarin hizba tayi teburin tattaunawa da sauran malaman dukkan ɓangarorin malamai dan tattauna matsalolin Al’umma.”

Shin kuna goyon bayan yin hakan ?

Back to top button
error: Content is protected !!