Labarai
Ya Kamata Abun Da Ya Faru Da Rarara Ya Zama Izna Gare Shi
Ya Kamata Abun Da Ya Faru Da Rarara Ya Zama Izna Gare Shi, Cewar Jamil Rabo Minna
“Abunda Yafaru da Rarara Yazama izna a gare shi saboda mayaudarine ya yaudari ‘yan Najeriya, ba a jima ba ya yi wakar ansamu zaman lafiya a ƙasa, yanzu ta tabbata Rarara maƙaryaci ne bai wa ‘yan Najeriya adalci saboda abun duniya.
ina mai umartan shi ya fito yace wa ‘yan Naheriya don Allah su yafe ma shi yayi kuskure kuma a yafe mashi.
Allah Ya baiyanata, Allah Ya sa tanacikin joshin lafiya. Amin Ya Rabbi.
Ra’ayin Jamil Rabo Minna.