Hotuna

Wayewa Ko Lalacewa, Kalli Hotunan Rahama Sadau Da ClassiQ

Jarumar Da Dauki Wadannan Zafafan Hotunan Ne Wajen Bikin Bude Sabon Gidan Abincinta (Hotel) Mai Suna Sadauz Home..

Jarumar Ta Gayyaci Mawaka Makida Da Kuma Abokan Sana’arta Domin Suje Su Tayata Shagalin Murnan Bude Sabon Gidan Abincin Nata..

Cikin Wadanda Suka Halarta, Harda Mawakin Arewacin Nigeria Buba Barnabas (ClassiQ) Domin Ya Nishadantar Da Wadanda Suka Halarci Bikin.. Ga Hotunan Daga Wajen Bikin Kamar Haka..

Back to top button
error: Content is protected !!