Wata Sabuwa! Mr442 Ya Duddurawa Safara’u Zagi
Mr442 Ya Duddurawa Safara’u Zagi Tare Da Tona Mata Asiri. Bayan Ta Gujeshi Yayin Da A Sakoshi Daga Kurkuku Na Kasar Niger.
Mawakin Na Zargin Tsohuwar Yarinyar Tashi Da Halin Ko In Kula Kansa A Lokacin Daya Shiga Wani Hali Tare Da Abokinsa Ola Of Kano, Budu Da Kari Tun Bayan Da Su Sami Iskar Yanci Su Dawo Gida Safara’u Bata Nemeshi Ba.
Anga Mr442 Din Ya Fito Cikin Wata Sabuwar Wakarsa Yana Duddurawa Ma Safara’u Zagi Tare Da Tonan Asiri Da Cin Mutunci, Inda Mawakin Ke Shirya Sabuwar Wakar Raddi Da Zaiyiwa Safara’u.
Ashe Kenan Bariki Batayi Amana Ba. Don Babu Wanda Ya Taba Tunanin Wannan Lamari Zai Faru, Ganin Yadda A Watannin Baya Ake Mungun Tare Tsakanin Mr442 Din Da Kuma Safara’u.
Ana Dai Sa Ran Ita Safara’u Allah Ya Kawo Mata Shiriya Ne, Shiyasa Take Kyamatar Abubuwan Dasu Aikata Tare Da Mr442 Din. Toh Mudai Sai Dai Muce Allah Ya Kyauta.







