Bidiyo

Wata Budurwa Ta Zazzagi Malamai Akan Wa’azin Da Suke Ma Mata

Wata Budurwa Ta Zazzagi Malamai A Shafin Tiktok Bayan Data Saurari Wani Wa’azi Da Yaketa Yawo A Shafin Tiktok Na Shieck Abdallah Gadon Kaya, Inda Yake Wa’azi Akan Indai Ansan Mace Tana Iskanci To Yakamata Tayi Jini Kafin A Aureta.

Wannan Dalilin Ne Yasa Budurwar Ranta Ya Baci Tace Zagin Malamai Kan Cewa Su Meyasa A Ko Yaushe Wa’azinsu Yana Karewa Akan Mata Ne, Me Yasa Bazasuyi Wa.azi Akan Maza Ba. Su Mata Ba Mutane Bane Sannan Da Yawan Manyan Mutane Suma Su Ke Lalata Matan.

Daga Nan Ne Aka Mata Ca, Da Murtani Masu Zafi Daga Mutane,

Kalli Bidiyon Nan Domin Kagin Yanda Rigimar Ta Kaya.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button