Kannywood

Wasu Jaruman KannyWood Da Manyan Yaransu

Yau Munzo Muku Da Wasu Daga Cikin Manyan Yaran Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Mata, Girman Dan Mutum Ba Wuya Musanman Ma A Wannan Zamanin Da Muke Ciki.

Wasu Jaruman KannyWood Mata Yaransu Sun Girma Daga Cikin Ma Wasu Har Sun Isa Aure Cikin Yaran Jaruman Dai Sun Hada Da Saima Muhamma, Hauwa Waraka, Jamila Nagudu, Sai Kuma Umma Shehu. Wanda Duk Cikinsu Yaran Nasu Sun Girma.

Ga Hotunansu Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button