Labarai
Wasila Isma’il Tayi Magana A Karon Farko Bayan Mutuwar Aurenta
A Karon Farko! Wasila Isma’il (Kinci Amanata Wasila) Tayi Magana Tun Bayan Mutuwar Aurenta!
A Cikin Watannin Dasu Gabata Ne Auren Wasila Ibrahim Isma’il Tare Da Mijinta Al’amin Chiroma Ya Mutu, Auren Da Yayi Shekaru Ashirin Da Daya Zuwa Da Biyu.
Bayanin Da Wasilan Tayi Ba Bayani Bane Daya Shafe Mutuwar Auren Nata, Tsohuwar Jarumar Tayi Magana Ne Game Da Halin Da Mutane Su Tsinci Kansu A Ciki Na Yanayin Rayuwa.
Cikin Bidiyo Mai Mintuna 3, Tayi Bayani Na Fahimta Game Da Halin Da Ake Ciki. Kalli Cikakken Bidiyon Hirar Da Ayi Da Ita Wasilan.








Allah yakare musulinci da musulmi