E News
Wasan Sallah Safara’u A Garin Kaduna Da Mr442
Yadda Safara’u Ta Birge Masoyanta A Wasan Babbar Sallah A Garin Kaduna, Mawakiyar Tayi Waka Tare Da Abokan Aikinta, Inta Su Cashe Sosai, Kuma Su Birge Masoyansu.
Kullun Dai Anata Ganin Canji Daga Jarumar, Inda Ake Ganin Kamar Abun Nata Na Rashin Kunya Da Nuna Rashin Jinta A Fili Yanata Kara Bayyana, Mun Kawo Muku Yadda Tayi Wasan Bikin Sallar Nata.
Maiduguri borno mafoni