Video

Wannan Shine Dalilin Canja Safara’u A Shirin Kwana Casa’in

Ga Masu Bibiyar Shirin Kwana Casa’in Sunga An Canja Jaruma Safara’u, An Maye Gurbinta Da Wata Sabuwar Fuska. Hakan Yasa Da Yawan Mutane Sai Su Fara Zargin Ko Videon Tsiraicin Da Ta Fitar Ne Yasa Su Dakatar Da Ita.

Dalilin Hakan Ne Yasa Aka Sami Zantawa Da Wakilan Tashar Arewa24 Nan Ne Suka Sheda Asalin Dalilin Da Yasa Su Canja Jarumar Da Wata Sabuwar Fuska.

Kalli Videon Nan Domin Sanin Cikakken Dalilin

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button