Kannywood

Wani Yayi Kaca Kaca Da Datti Assalafy

Wani Masoyin Jaruma Hadiza Gabon Yayima Datti Assalafy Wankin Banban Bargo Kan Zargin Lalata Da Datti Assalafyn Yakema Jaruma Hadiza Aliyu Gabon.

Hakan Ya Samo Asali Ne Tun Bayan Da Hadiza Gabon Din Tayima Wasu Jaruman KannyWood Din Tatas Akan Shiga Cikin Jaruman Big Brother Naija Da Suyi.

Inda Auwal Isah West Ya Fito Ya Mata Kaca Kaca, Haka Dai Rigimar Nasu Kullun Yana Ta Sake Salo.

Zakuji Yanda Rigima Ta Barke Tsakanin Jaruma Jamila Makira Da Kuma Mashiryin Shirin.

Ga Cikakken Bayanin Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button