Kannywood

Wani Ya Harsala Nafisa Abdullahi Akan Bidiyon Maryam Booth

Wani Ya Harsala Nafisat Abdullahi Akan Bidiyon Maryam Booth, Wani Matashi Mai Amfani Da Shafin Twitter, Ya Harsala Jaruma Nafisat Abdullahi, Inda Ta Zazzageshi.

Tun Jiya Ne Dai Aketa Wallafa Wani Video A Shafin Social Media, Dake Nuna Wani Hoton Video Mai Dakikai Shida, Na Wata Budurwa Tsirara, Inda Ake Zargin Jarumar Kannywood Ce, Maryam Booth.

Bayan Fitan Wannan Videon Ne Sai Kanana Da Maganganu Su Dinga Tasowa Daga Wasu Jaruman Kannywood Din.

Inda Jaruma Nafisat Abdullahi Ta Wallafa

Shine Wasu Su Dinga Maida Mata Murtani.. Mai Zafi, Sai Itama Ta Sake Nata Murtanin Mai Zafi

Daga Baya Jarumar Ta Sakeyin Wani Post Din Mai Zafi

Bana magana, hayaniya ba abi na bane, amma duk abinda ke yawo akan mutanen zamani nima akwai shi akai na! Ku Sani, kasancewa ta public figure bazai hanani nuna tashanci ba tunda duk yan tasha ne ah nan…. duk mu hadu mu ci mutuncin juna tunda abinda most of you ke so kenan.— Nafisat Abdullahi (@NafisatOfficial) February 7, 2020

Sai Dai Har Zuwa Yanzun Ba.aji Maryam Booth Din Ta Fito Tace Komai Ba Game Da Lamarin.

Back to top button
error: Content is protected !!