Kannywood

Wani Matashi Ya Roki Rahama Sadau Tayi Film Din Batsa

Wani mashi ya roki rahama sadau da tayi masu film din batsa koda sau daya ne Bayan ganin wasu kayatattun hotunan ta.

wani matashi mai amfani da kafar sadarwa ta Twitter mai suna Error Chachera yayi batanci ga jaruma rahama sadau a shafin nata bayan wallafa wasu hotuna masu daukar hankali.

Matashin dai yayi magiya ga rahama sadau ne insa ya roke ta da girman Allah da ta daure tayi masu film din batsa wato blue Fim koda guda daya ne.

Sai dai wani abin mamaki game da matashin duk da dai bada ainihin sunan shi yake amfani a shafin ba Yana amfani ne da suna Error Ma’ana kuskure Sannan Chachera wadda kalmar Turanci ce ma’ana Dan Uwa Amma hoton daya sanya a shafin nasa Yana Cikin kaya masu kamala.

Wannan magana da wannan matashi yayi a shafin sa Ta jaro masa martani na zagi daga gurin mutane wasu kuma suna dariya akan maganar.

Duk da dai rahama sadau bata bashi martani akan maganar shi ba Amma wasu daga cikin masu tsokaci sun bata laifi Inda suke cewa da shigar kamala tayi da babu wanda zai mata maganar tozarci.

Back to top button
error: Content is protected !!