Kannywood

Wani Dan Siyasa Ya Dauki Nauyin Jinyar Sani SK

MashaAllah, Wani Shahaharren Dan Siyasa Yaba Jaruman KannyWood Kunya, Inda Ya Dauki Nauyin Jinyar Da Jarumi Sani Garba Sk Ke Fama Da Ita.

InbaKu Manta Ba, Kwanakin Baya Jarumin Ya Fito Yana Neman Taimako, Kan Rashin Lafiyar Da Yake Fama Da Ita,

Yanzun Mun Sami Labarin Yayi Nasarar Samun Wani Dan Siyasa Daya Dauki Nauyin Jinyar Nashi.. Muna Fata Allah Ya Saka Masa Da Alkairi Amin.

Ga Videon Yanda Abin Ya Kasance Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!