Labarai

Wakata Guda Daya Ta Shafe Ta Rarara – Sarkin Waka

Wakata Guda Daya Ta Shafe Na Dauda Rarara Kahutu, Inji SarKin Waka. A Hata Sabuwar Hira Da Da Akayi Da Shahararren Mawakin Ya Bayyana Cewa Sai Sun Maida Jam’iyyar APC Ta Zama Tarihi A Kasar Nigeria.

Bayan Da Aka Tambaye Mawakin Kan Salon Wakarsa Dana Dauda Rarara Kahutu, Sai Ya Bayyana Cewa Wakarsa Guda Daya Ta Shafe Na Abokin Aikin Nasa. Wato Dauda Rarara Kahutu.

Tun Ba Yanzun Ba. Masoya Da Mabiyan Mawakan Guda Biyu Suna Yawan Musayar Yawu Game Da Tantance Waye Yafi Iya Waka. Da Kuma Kudi A Tsakaninsu.

Back to top button
error: Content is protected !!