Kannywood

Wakar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab

Wakar Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Wanda Nazifi Asnanic Da Sauran Mawaka Suyi Musu.. Auren Nasu Dai Zai Gudana Ranar Asabar Dai Dai Da 18/06/2022 Da Za.a Daurashi A Garin Kano.

Duk Da Har Yanzun Bamuga Wani Shagali Da Aka Fara Gudanarwa Ba Na Auren.. Amma Muna Sa Rai Daga Ranar Daurin Auren Zamu Fara Kawo Muku Shagulgulan Bikin Na Ummi Rahab Da Lilin Baba.

Yanzun Dai Ga Wakar Ku Fara Saurara Mun Dakko Muku Ita, Duk Da Cewa Ba Cikakkiya Bace.. Kusha Sauraro Lafiya.

https://youtu.be/vngGD8nrurU

Ku Sauke Cikakkiyar Wakar Na Nazifi Asnanic Da Yayi Na Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab. Wakar Tayi Dadi Sosai.

 

 

audio Auren Lilin Baba by Nazifi Asnanic

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!