Kannywood
Videon Nafisa Abdullahi Daya Dauki Hankula
Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Sake Wani Bidiyon Barkwanci A Shafin Sada Zumunta Na Instagram. Inda Ta Kwaikwayi Wani Bidiyo Da Wata Budurwa Ta Wallafa Akan Cutar Covid-19.
Bidiyon Dai Ya Dauki Hankulan Da Yawa Daga Cikin Mabiyan Jarumar. Kalla Kuma Kusha Mamaki Da Dariya