Video

Videon Fatima Ali Nuhu Tana Rawa, Ya Dauki Hankula

Wannan Videon Fatima Ali Nuhu Ne Yayin Da Take Faman Dirka Rawa, Inda Videon Ya Dauki Hankula A Shafukan

An Sake Wasu Hotunan Fatiman Ne A Shafin Instagram Inda Hotunan Su Jawo Cece Ku Ce Sosai, Saboda Kirjin Yar Gidan Jarumi Ali Nuhu Ya Bayyana Da Yawa.

Wani Shafi Mai Suna Ahmad Ali Nuhu Na Instagram Din Shi Ya Wallafa Hotunan, Duk Da Cewa Ana Tunanin Ba Asalin Shafin GasKiya Bane Na Yayan Nata.

Sada Zumunta. Kalli Videon Anan

 

Back to top button
error: Content is protected !!