Video

VIDEO: Yamu Baba Ft Zainab Samisa – Kishiyar Sambisa 2

Bayan Samun Nasarar Sakan Wakar Kishiyar Sambisa Da Akayi. Kamfanin 3Sp International Ya Sake Kokarin Zuwa Maku Da Kishiyar Sambisa Kashi Na Biyu.

Yamu Baba Tare Da Zainab Sambisa Sai Kuma Jamila Zanzan, Suke Jaruman Dasu Taka Rawa A Cikin Wannan Sabon Shirin.

Kalli Shirin Daga YouTube

Back to top button
error: Content is protected !!