Video

VIDEO: Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Saika Sakeni 2

Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Saika Sakeni 2

Yamu Baba Tare Da Abokiyar Barkwancinsa Wato Zainab Usman Wacce Akafi Sani Da Zainab Sambisa, Sunyi Nasarar Samun Shirya Wakarsu Na Saka Sake Ni 2.

Idan Bamu Manta Ba, Kwanakin Baya Mawakin Su Sake SaiKa Sakeni Kashi Na Daya. Yanzun Sunyi Nasarar Sake Sako Kashi Na Biyu.

Kalli Videon Wakar Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button