Video

VIDEO: Yamu Baba Ft Zainab – Sambisa 3

Yamu Baba Ft Zainab – Sambisa 3 Download Full Mp4 HD Video

Bayan Jimawa Da Akayi Ana Jiran Wakar Barkwancin Nan Na Sambisa, Yanzun Anyi Nasarar Sakin Wakar Da Kamfanin 3spInda Yamu Baba Tare Da Zainab Usman Inkiya Zainab Sambisa Suka Taka Rawa A Wakar.

Sambisa 3 Video
Sambisa 3 Video

Wakar Ya Sami Kula Tare Da Bada Umarnin Babban Mai Bada Umarnin Nan Na Garin Jos, Abubakar S. Shehu.

Wannan Wakar Itama Tayi Dadi Kuma Ta Bada Nisashi Kamar Yanda Na Daya Dana Biyu Suka Bayar.

Kalli Videon Daga YouTube

DOWNLOAD VIDEO 

Idan Kuma Baku Da Audio Wakar Saurare Na Sambisa 3 Saiku Sauketa Daga Nan

DOWNLOAD HERE

Back to top button
error: Content is protected !!