Umar MBVideo

VIDEO: Umar MB – RAI Official Music Video

Umar MB

Mawaki Umar MB Yayi Nasarar Sakin Sabon Videon Wakarsa Mai Suna “RAI” Kwanakin Bayane Mawakin Ya Saki Audion Wakar Yanzun Kuma Yayi Nasarar Sakin Videonta.

Sai Dai Ba Mawakin Bane Da Kansa Yahau Videon Wakar, Amma Dai Shine Ya Dauki Nauyin Wakar. Inda Wani Mai Suna Isya Jagwa Da Wata Kyakyawar Jaruma Su Taka Rawa A Wakar.

Kalli Videon Wakar Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!