Umar MBVideo

VIDEO: Umar MB – Fatima Zarah Ft Adam A Zango

Umar MB Fatima Zarah

Sauke Sabuwar Wakar Video Na Umar MB, Mai Suna Fatima Zarah, Wanda Yayita Tare Da Adam A Zango. Wannan Zamu Iya Cewa Itace Waka Ta Harko Da Wannan Matashin Jarumin Ya Fito Ya Hau Videonta

Mawakin Umar MB, Ya Saki Wakokin Single Da Kuma Audio Albums, Sai Dai Har Yau Mawakin Bai Taba Sakin Video Album Dinsa Ba.

Kalla Tare Da Sauke Videon Wakar Cikin WayoyinKu.

DOWNLOAD VIDEO NOW

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button