Video
VIDEO: Umar M Shareef – (Zabin Raina) Official Video
VIDEO Umar M Shareef (Zabin Raina) Official Video Featuring. Asmee Wakili And Aisha Jolina.
Sabuwar Bidiyon Wakar Umar M Shareef Mai Suna (Zabin Raina) Wakar Da Salisu S Fulani Tare Da Hadin Guiwar Jaruman Nan Wacce Aka Fi Saninta Wajen Hawa Bidiyon Wakoki, Wato Asmee Wakili, Da Kuma Sabuwar Jaruma Aisha Jolina.