Kalla Tare Da Sauke Sabuwar Videon Wakar Umar M Shareef Na Cikin Fim Din Fati. Waka Mai Taken “Na Yarda” Wakar Ya Shiryata Ne Da Yan Mata Kamar Su.
Maryam KK, Saudat Umar, Amal Umar, Fatima Usman Kinal, Aysha Humaira. Da Dai Sauransu.
Wakar Yayaita Ne Da Kayan Bautar Kasa A Cikin Wani Kyauye
Kalla Tare Da Sauke Wakar A Kan WayoyinKu.