M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – Wa Zana Ba Kaina

Umar M Shareef, Shima Ya Sako Sabuwar Wakarsa Na Video, Wanda Itace Farkon Wakar Daya Saki A Wannan Sabon Shekaran Na 2021.

Wakar Mai Suna “Wa Zana Ba Kaina” Wanna Wakar Ya Riga Ya Sake Audionta.. Yanzun Ne Ya Samu Damar Shirya Videon Wakar,

Ya Samu Shirya Videon Ne Da Jaruma Maryam Muhammad. Wacce Akafi Sani Da Maryam Bodyguard.

DOWNLOAD VIDEO NOW 

Back to top button
error: Content is protected !!