
Kalla Tare Da Sauke Sabuwar Videon Wakar Umar M Shareef Mai Taken “Tsakaninmu” Na Cikin Sabon Fim Din TSAKANINMU, Wannan Wakar Jarumi Kuma Mawaki Umar M Shareef Ne Ya Rera Kuma Ya Taka Rawa A Cikin Wakar.
Ya Taka Rawar Wakar Ne Da Takwarori Biyu Wato Maryam Booth Da Kuma Maryam Yahaya. Kalli Vodeon Wakar Sannan Ku Sauke Shi Cikin Wayoyinku.







