M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – Ta Kamani Official Video

Ta Kamani

Sauke Sabuwar Videon Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Takama Ni” A Watannin Baya Umar Din Ya Saki Audion Wannan Cikin Wani Kundin Album Dinsa.

Yanzun Umar Din Ya Sami Damar Sakin Maku Videon Wakar, Inda Yayi Kokari Sosai Wajen Tsarawa Tare Da Hawa Wakar. Ya Sami Hadin Guiwar Amal Umar A Cikin Shirya Bidiyon Wakar.

Kalla Tare Da Sauke Videon Cikin Wayoyinku.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!