Sauke Wakar Video Na Kallo Na Umar M Shareef Mai Suna “So Da So” Wannan Wakar Ya Jima Da Sakin Audion Wakar, Yanzun Kuma Yayi Nasarar Sakin Videon Wakar.
Cikin Jaruman Da Ya Taka Rawa Cikin Wakar Sun Hada Da, Aysha Humaira, Hannatu Bashir, Rukky Alim, Samha M Inua, Da Sauransu.
Sauke Wakar Ku Kalla Domin Jin DadinKu.