
Official Video Umar M Shareef – “SarKi Goma” Video
Sabuwar Wakar Video Na Umar M Shareef Mai Suna “SarKi Goma Zamani Goma” Wannan Itace Waka Ta Biyu Na Cikin Wannan Shiri Na SarKi Goma.
Wakar Anyita Ne A Cikin Sabon Fim Din Abubakar Bashir Mai Shadda, Mai Suna “SarKi Goma” Sauke Wakar Ku Kalla Cikin Wayoyinku, Sannan Zaku Iya Kallon Videon Wakar Anan.







