M Shareef

VIDEO: Umar M Shareef – Rikee (Official Video)

Rikee

Umar M Shareef – Rikee (Official Video)

Umar M Shareef Ya Sake Zuwa Muku Da Sabuwar Wakarsa Ta Video Mai Suna “Rikee” Wannan Videon Itace Ta Biyu Ko Ta Uku Wanda Mawakin Ya Saketa A Cikin Wannan Shekarar Na 2022.

Kuma Wakar Tana Daya Daga Cikin Album Dinsa Daya Sake Na Karshen Nan. Wanda Wannan Wakar Itace Zakarar Gwajin Dafi A Cikin Wakokin Album Din Nasa Na Ni Da Ke

audio Rikee Video by Umar M Shareef

DOWNLOAD MP3

Back to top button
error: Content is protected !!