Video
VIDEO: Umar M. Shareef- (Rayuwarta) Official Video
VIDEO Umar M Shareef – (Rayuwata) Official Video, Featuring Abdul M Shareef And Maryam Malika.
Umar M Shareef Ya Saki Zazzafar Bidiyon Wakarsa Mai Suna (Rayuwata) Dan Uwansa Wato Abdul M Shareef, Shine Ya Taka Rawa A Wakar Tare Da Hadin Guiwar Jaruma Maryam Malika.