M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – Na Yarda In Mutu Ft Maryam Yahaya

Sauke Tare Da Kallon Sabon Wakar Umar M Shareef Na Cikin Sabon Fim Din Tsakaninmu. Waka Mai Suna “Na Yarda In Mutu” Mawakin Shi Ya Shirya Wakarsa Kuma Ya Rera. Sannan Ya Taka Rawa A Cikin Wakar. Tare Da Jaruma Maryam Yahaya.

Kalla Tare Da Sauke Wakar Cikin WayoyinKu.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!