M Shareef

VIDEO: Umar M Shareef – Lamba Song

Umar m shareef lamba

Sabuwar Bidiyon Wakar Umar M Shareef Tare Da Maryam Yahaya Mai Suna “Lamba” Wannan Wakace Daga Sabon Fim Mai Suna “LAMBA” Na Abubakar Bashir MaiShadda.

Inda Ya Hada Jarumai Da Dama A Cikin Wannan Shahararran Fim Din. Wannan Itace Bidiyon Waka Na Farko Da A Fara Saki Na Wannan Fim Din.

Sauke Videon Wakar Ku Kalla Domin Jin DadinKu.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Ga Wanda Suke So Su Sauke Wakar Naji Wato Audio Sai Ku Shifa Nan Domin Sauraranta Da Kuma Sauketa Cikin Wayoyinku.

DOWNLOAD AUDIO HERE

Back to top button
error: Content is protected !!