M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – “Lagwada” Official Video

Lagwada

Umar M Shareef Ya Saki Sabon Videon Wakarsa Na “Lagwada” Kwanakin Baya Ne. Mawakin Ya Saki Audion Wakar, Yanzun Kuma Yayi Nasarar Sakin Videon Wakar.

Inda Mawakin Ya Shirya Wakar A Kasar Dubai. Wakar Tayi Kyau Sosai Sannan Kuma Ta Dauku Sosai.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!