M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – Kina Nesa Official Video

Kina Nesa

Sauke Sabuwar Videon Wakar Umar M Shareef Mai Suna “Kina Nesa” Inda Yake Rera Wakar Kamar Haka “Kina Nesa Da Idanuwa, Kina Kusa Da Zuciya

Wannan Wakar Ya Dade Da Sakin Audion Ta, Sai Yanzun Ya Sami Damar Sakin Videon Wakar, Inda Ya Shirya Wakar A Kasar Dubai. Sannan Ya Sami Nasarar Hada Videon Wakar Ne Tare Da Jaruma Amal Umar.

Sauke Tare Da Kallon Videon Wakar

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!