M ShareefVideo

VIDEO: Umar M Shareef – KarKi Wuce

Karki Wuce

Sabuwar Videon Umar M Shareef Mai Suna “Karki Wuce” Wanda Ake Mata Laqabi Da Karki Wuce Ki Tsaya Yan Mata Kwai Labari. Wannan Wakar Ya Kwana Biyu Da Sakin Audion Ta, Yanzun Kuma Anyi Nasarar Sakin Videon Wakar.

Wakar Tana Daya Daga Cikin Wakokin Fim Din SarKi Goma Zamani Goma, Inda Ya Taka Rawa A Wakar Tare Da Amal Umar.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!