Abdul D OneM ShareefVideo
VIDEO: Umar M Shareef – In Zaki Bini Muje

Sauke Sabuwar Wakar Abdul D One Mai Suna “In Zaki Bini Muje” Wakar Itama Tana Cikin Wakokin Sabon Fim Din Zainabu Abu, Inda Wakar Jarumai Kamar Su Ali Nuhu, Umar M Shareef Da Kuma Jaruma Momme Gombe Su Taka Rawa.
Sauke Wakar Cikin Wayoyinku Domin JiĀ DadinKu.






