M Shareef
VIDEO: Umar M Shareef Ft Momme Gombe – Zainabu Abu
Sauke Sabuwar Wakar Video Na Umar M Shareef Mai Taken “Zainabu Abu” Wakar Da Akayita A Cikin Fim Din Zainabu Abu, Wanda Jarumin Kuma Mawaki Umar M Shareef Yaja Ragamar Shirin. Inda Ya Taka Rawa Tare Da Jaruma Kuma Tauraruwa Momme Gombe.
Daga Kamfanin Maishadda Film Investment Nigeria Limited.
Kalli Videon Kuma Ku Sauke Cikin WayoyinKu.