Ahaiye Waka Ce Da Lilin Baba Tare Da Hadin Guiwan Umar M Shareef Su Rereta, Inda Wakar Ta Zo A Cikin Kundin Album Din Lilin Baba. Mai Suna “Sounds From The North”
Mawakin Yayi Nasarar Sakan Videon Wakar Inda Ya Shirya Videon Tare Da Umar M Shareef Din, Videon Yayi Kyau Sosai.
Kalli Videon Sannan Ku Sauke Shi Cikin WayoyinKu.
Nice one