Jarumi Kuma Fasihi Mawaki Umar MB Ya Fitar Da Wani Sanarwa Ta Kafar YouTube. Inda Yake Ma Masoyansa Godiya Biya Kauna Da Soyyaya Da Suke Nuna Masa.
Yakuma Nuna Yabonsa Akansu. Mawakin Kuma Ya Sake Wakoki Da Suka Haskaka Sosai. Kamar Wakar Film Din Gwaska Return Da Sauran Shahararrun Wakoki Da Akayi Yayinsu.
Mawakin Ya Fitar Da Sanarwar Ne Inda Yake Sanarwa Ga Mabiyansa Kuma Masoyansa Cewa Yanzun Zasu Iya Samun Sabbin Wakokinsa A Shafinsa Na YouTube Cikin Sauki.
Kawai Dai Abin Da Mawakin Ke So Shine Ku Shiga YouTube. Sai Kuyi Searching Na Umar MB Saiku Danna Subscribe Na Channel Dinsa. Inda Zaku Dinga Samun Wakokinsa Cikin Sauki.
Kalla Sanarwar Nashi
Zaku Iya Binshi A Shagukanshi Na Social Media
Facebook: Umar MB
Instagram: realumarMB