Video
VIDEO: Nazifi Asnanic Ft- Fati Salss – Hello
Sauke Videon Wakar Nazifi Asnanic Tare Da SalseFateee, Videon Waka Mai Taken Hello
Videon Wakar Ta Tsaru Kuma Tayi Kyau sosai, Saboda Yanayin Dauka Tare Da Wajen Da Akayi Aikin Videon, Jaruman Ma Da Su Dauki Shirin Videon Ba.a Barsu A Baya Ba.. Domin Kowa Yayi Kokarinsa Wajen Fitar Da Hakkin Aikin..
Saukar Da Videon Don Jin DadinKu