Namenj – Gani Ft Maryam Booth (Official Music Video)
Sauke Bidiyon Wakar Aliyu Namenj Mai Suna “Gani” Wanda Yayita Ta Hadin Guiwa Tare Da Shahararriyar Jarumar KannyWood Maryam Booth.
Wannan Bidiyon Waka Ne Da Namenj Din Tare Da Ita Maryam Kowa Yayi Iya Kokarinsa Ya Taka Rawa Yadda Yakamata.