Video
VIDEO: Musty Fashion – Bani Dama (Official Video)
Wakar Bani Dama Waqa Ce Da Mawaki Musty Fashion Sukayi Ta Domin Nishadan tar Da Al Umma.
Tana dauke da darasi a cikin ta Matuka.. Kuci Gaba Da Kasancewa Da Wannan Mawaki Domin Debe Kewa Cikin Sabbin Wakokin Nan Gaba.
Lyrics By. Tk Adam dorayi And Murja baba
Actors. Mustapha Hussain (Mustapha Fashion) And Hussaina Yelwa
Directed By. Aminu S. Bono.