Video
VIDEO: Mata A Zazzau Video Song

Wakar Film Din Mati A Zazzau Video, Wakar Da Mawaki Nazifi Asnanic Ya Rerata, Inda Manyan Jaruman Film Din Su Fito Su Taka Rawa Sosai A Wakar.
Cikin Wanda Suka Taka Rawa A Wannan Videon Wakar Sun Harada Da Jarumi Sadik Sani Sadik, Sai Jarumai Mata Rahama Sadau, Amal Umar, Maryam Yahaya Da Sauransu.
Videon Wakar Yayi Dadi Sosai, Saima Kun Kalla Tukunna.