Video

VIDEO: Lilin Baba – “Da Dama” Official Video

Lilin Baba Inda Dama

Lilin Baba Ya Saki Sabuwar Zazzafar Wakar Videon Sa Mai Suna “Dan Dama” Wannan Wakar Ya Jima Da Sakin Audion Wakar. Yanzun Kuma Yayi Nasarar Sakin Videon Wakar.

Dama Tun Kafin Yanzu Mawakin Lilin Baba Ya Kware Wajen Daukar Wakokin Video Suyi Kyau Sosai. Wannan Karon Ma Yayi Kokari Wajen Yin Videon Wakar.

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!