Hamisu BreakerVideo

VIDEO: Hamisu Breaker – Yadda Kunne Yaji

Yadda Kunne Yaji

Hamisu Breaker, Ya Saki Wakar Video Dinsa Na Farko A Wannan Shekarar Na 2021, Wakar Daya Mata Laqabi Da “Yadda Kunne Yaji

Wannan Wakace Da Tayi Dadi Sannan Kuma Tayi Kyau Sosai Wajen Daukarta. Inda Ya Shirya Wakar Da Babban Jaruma Wato Momme Gombe.

Kalla Videon Wakar, Sannan Ku Sauketa Cikin Wayoyinku Domin Jin DadinKu.

 

DOWNLOAD VIDEO NOW

Back to top button
error: Content is protected !!