KannywoodVideo

Ummi Rahab Ta Bayyana Yanda Taji Lokacin Da Aka Mata Fyade

Matashiyar Jarumar Kannywood Wato Ummi Rahab, Ta Bayyana Hali Da Yanayin Data Shiga A Lokacin Da Aka Mata Fyade, Amma Ba A Gaske Ba, A Cikin Sabon Shirin Su Wanda Adam A Zango Ya Shirya, Wato (FARIN WATA SHA KALLO)

Ga Cikakken Hirar Da Akayi Da Ita Akan Lamarin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!